Loan & Support
Yadda Zaka Nemi Tallafin Naira 750’000 na SME
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka:
Wannan shine SME tallafin da zaka iya samun Naira 750’000 na bashi dan haka idan kana bukatar wannan tallafi to zaka shiga wannan SmE dinne domin shine wanda zaka samu 750’000 sannan kuma dole sai kana da CAC zaka samu damar wannan rancen.
Domin neman wannan talafin saika shiga apply dakw kasa domin nema:
Apply Here for SME
Allah ya bada sa’a ameen