Yadda Zaku Nemi Tallafin Karfafa Kiwo Na Jihar Kano
Hukumar Noma da Raya Karkara (KNARDA) ta jihar Kano tana gayyatar duk masu neman cancantar zama mazauna jihar Kano da su nemi aikin noma na jihar Kano (KSADP) da bankin cigaban Musulunci (IsDB) ya dauki nauyin shirin.
Wannan shirine da aka shiyarshi domin tallafawa mazauna kano, a bangaren noma da kiwo ta yadda Za,a tallafesu da gudun muwa daga gomnati.
Za a tallafawa kanawa da jarin kiwon shanu da akuyoyi amma shawara a cike kiwon Akuya shi ne 100% za’a baka ba sai ka bayar da komai ba.
Amma kiwon shanu na mu na Hausa ko na turawa 50% ne kai ne zaka cika 50% din
Ga link din ake a cike kuma ba ruwan su da takardun ka.
Slip din da aka baka zaka cire idan suka kafe sunaye in har Allah ya baka Sa’a sunan ka yana ciki zaka samu jarin kiwon Akuyoyi.
Wanda kuma yake ganin zai iya basu 50% din sai ya saka kiwon shanun
Domin neman wannan tallafin saiku shiga apply dake kasa👇
Apply here
Allah ya taimaka Allah ya bada sa’a
Opening Date: Match 25th, 2022
Application closed: April 3th, 2022
Application Sponsor: Islamic Development Bank (IsDB)
Support: Their is support of 50% to 100% Grant