Loan & Support

Idan Kana Samun Matsala Wajen Cike NG-CARE Ga Yadda Zakayi

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar de yadda kuka sani wannan tallafi na NG-CARES tallafi ne da aka tsarashi wanda za a bawa mutane tallafin kudi, sannan kuma a tsarashi ta yadda aka warewa kowace jiha kimanin Doller 20 million ta yadda za a tallafawa masu kananan sana’oi da kuma wanda annobar korona biyirus ta shafa.

Karanta: Yadda Zakayi Certificate na Smedan Domin Samun Tallafin Kudi

Idan baku mantaba a baya na kawo muku link na yadda zaku cike kowace jiha, kuma mutane da dama sun cike, saide kuma daga baya sun canja tsarin shiyasa har yanzu wasu suka kasayin Register.

Dan haka yanzu duk wanda baiyi Register ba ga yadda zaiyi sai yabi link din dake kasa domin shiga sabon shafin da suka bada domin yin Register.

Ga link din da zaku shiga

Apply Now

Idan ka shiga bayan ya bude zai baka wajen da zaka zabi jihar ka, saika zaba sannan sai kayi continue daga nan zai kawoka inda zaka shigar da bayananka, bayan ka gama sai kayi submit.

Domin ganin yadda zakayi kalli bidiyon

Allah ya bada sa’a

kuyi join na whatsapp group dinmu

Join Our Whatsapp Group

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Check Also
Close
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!