Loan & Support
Yadda Zakayi Update Na P-Yes Idan Ka Tabayin Register A Baya
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda kuka sani wannan Shiri na P-yes shiri ne da aka gabatar da shi tun farkon hawan buhari.
Wanda jama’a sukayi ta cikawa a shekarar 2019 daga nan kuma aka denajin labarinsa, domin wasu har sun manta dashi kwata kwata, to a yanzu haka an sake dawo dashi don haka idan kayi Register abaya, yanzu ba a bukatar ka sake sabuwar Register kawai saide kayi Update na Bayanan ka.
Domin yin Update na bayananka saika shiga link din da yake kasa👇
Update Old Application
Allah ya taimaka Allah ya bada Sa’a