Abinda da yakamata kayi idan Screen din wayarka ya dauke
Yadda zaka gyara screen din wayarka idan yakawo farin labulai akai
Duk tsadar wayarka ko kwalitin ta, To ka sani itadin machine ce dai,
kuma duk wani machine dabi unsa shine rashinta yin abinda ya dace kokuma wani alokacin ya yatsaya da aiki gaba daya
Dan haka lokaci guda wayarka zaka iya ganin ta dena respond tayi hooking,
Wani lokaci kaga takoma baki kadena ganin komai akanta se bakinnan, alhalin bata fadi kasaba ko bata fada ruwa ba,
Dan haka abune mai muhimmanci kasan abunyi akan hakan kaduki mataki tinda wuri
Akwai wani da ake kiranshi Whistler, yayi magana da engineer’s guda biyu na waya mr Joseph a GSM Village da kuma Mr. Peter a Banex plaza, Dan suyi bayani akan abinda mutum zeyi idan wayar sa ta kawo farin la bulai
A yanda suka fada cewa ga hanyo yin da mutum ya kamata yabi domin ya gyra wayar sa
Dafarko zaka danne power bottom da kuma volume amma na wajen da ake rage volume din( long press) ma ana ka dannesu atare kamar zaka kashe wayarka na wasu yan min tuna
Daga nan wayar zata nuna restart se ka taba accept bayan wasu mintuma zata dawo akunne insha Allah
Idan kuma taki dawowa Dede to wayarka tana bukatar akaita ga engineer ya duba batir dinta da screen slip,
Shi screen slip shine yake dauke da screen din wayarka, dan haka idan yadan saki shine screen din wayarka zaikoma black
Idan shima be yiba dole za a kaita gun gyara.
Idan kuma iPhone 8 ce zuwa kasa todam su suna dauke da home bottom, zaka danna karike power bottom na tswan sakanni 8 zuwa 10 son tayi restart,
Daga iPhone x zuwa sama kuma zaka danne power da volume na kasa shims atare natsawan mituna 8 zuwa 10 itama dan tayi restart,
Amma hakan zeyi aikine har idan home screen na a on sede baya responding.
Shima idan beyi ba ya zama dole se an kaita gyra. Allah ya temaka.