Loan & Support
Yadda Zaku Cika Sabon Shirin National Cybersecurity Awareness 2022 Na Hukumar NiTDA
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda kuka sani wannan wani shirine wanda hukumar NiTDA tare da hadin Gwiwar Hukumar CiSCO suka shirya domin wayar dakan mutane akan tsaro na internet wato National Cybersecurity Awareness 2022 tare da basu horo/training akan harkar
Domin yin Register danna Apply dake kasa
Lokacin rufewa: 28th October 2022.
Allah ya bada sa’a