Loan & Support

Wasu Daga Cikin Dalilan Dake Hana Saurin yin verification na Pi Network KYC

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.

Nasan dayawa daga cikin ku zakuyi mamakin ganin kwana biyu ina ta kawo muku bayani akan Pi Network, bayan kuma kunsan bana daga cikin wanda nakeyin Pi network domin tun a farko mutane suna yawan tambayana akai amma sai nace musu ban saniba sabo da banayi.

Kar hakan ya dameku, ganin yadda masu bibiyata suke amfani da pi ne yasa nake bincike akansa har na kawo muku mafitar wasu daga cikin matsalolin da masu yinsa suke fuskanta domin a gyara, hakan ne yasa yanzu nake yawan kawo muku darasi akan Pi network duk da har yanzu bana yinsa.

Amma kafin nan, bari mu fara da wata matsala guda ‘daya, itace ta Phone number verification da kuma dukkan wata matsala da zata sa Pi su nemi ka tura Code guda 4 zuwa ga wata lamba ta USA (America).

Idan ka tura zaka ga an dauki kudin ka amma Verification din bai tafi ba ko be yi ba, matsalar itace a yanzu lambar US bata tafiya, sai dai ka canza zuwa (Israel), da zaran ka canza wajen USA ya koma kasar Isra’ila to in sha Allah zaka ga yayi.

Shiga Link din dake kasa domin ganin dalilan da yasa Pi baya saurin Verification na KYC

Danna nan domin ganin dalilin

Allah yayi mana jagora

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!