Yadda Zaka Samu Mb 97 A Kowane Layi Na Airtel Kullum Batare Da Kasa Ko Sisi Ba Sabon Update 2022.
Yadda Zaka Samu Mb 97 A Kowane Layi Na Airtel Kullum Batare Da Kasa Ko Sisi Ba Sabon Update 2022.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Cikin Wani Sabon Shiri Na Samun Garabasa Wanda Ke Zuwa Muku Kai Tsaye Daga Shafinmu Mai Albarka Hikimatv.
Abinda Muke Bukata Shine Kuyi Kokari Ku Danna Mana Alamar Allow Din Nan Da Kuke Yawan Ganin Tana Bayyana A Duk Lokacin Da Kuka Shigo Wannan Shafi Namu, Domin Danna Wannan Alama Shine Kadai Abinda Zakuyi Idan Kuna Son A Rika Sanar Dasku A Duk Lokacin Da Muka Saki Wani Sabon Darasi Mungode.
Har Ila Yau Muna Fatan Zaku Karanta Wannan Posting Ko Muce Darasi Tun Daga Farkonsa Har Karshe Domin Tsallake Wani Mataki Zai Iya Jawo Kasamu Matsala Ko Akasin Abinda Muka Yimaka Bayani Akansa, Saboda Hakane Ma Muke Fatan Zaka Karanta Wannan Bayani Gaba Daya Domin Idan Baka Karanta Shi Gaba Dayaba To Bazaka Taba Fahimtar Ko Yin Abin Daidai Ba.
To Da Farko Dai Kuna Sane Da Ire-iren Abubuwanda Mukasha Kawo Muku Na Free Da Kuma Na Wanda Zaka Saya Da Kudinka, To A Yauma Mun Lalumo Muku Wani Na Free Din Sai Dai Bashi Da Wani Yawa Baifi Kadan Rageba Ko Ana Dan Ragewa Domin Masu Iya Karin Magana Dai Sunyi Gaskiya Da Suke Cewa Da Babu Gara Ba Dadi.
Wannan Karin Maganar Mukayi Amfani Dashi Mukace Bari Muyi Muku Bayani Akan Wannan Abu Ko Wasu Basuyi Amfani Dashi Ba, To Wasu Zasuyi Domin Ba,a Taru Anzama Dayaba, Idan Wani Mai Kudine To Wani Talaka Ne.
To Da Farko Dai Kadda Mu Cikaku Da Surutu Abinda Ake Bukata Domin Samun Wannan Data Wadda Adadinta Bai Wuce 97 Ba, Shine App Din Dazakayi Amfani Dashi, Abu Na Biyu Shine Yar Data Ko Ince Mb Koda Guda Uku Ne Wanda Shine Zai Taimaka Maka Wannan App Yayi Aiki.
Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan App A Karshen Bayanin Da Muke Kawo Muku Wanda Idan Ka Danna Wurin Da Aka Tubuta Download Now Zaka Saukar Dashi Izuwa Kan Wayarka.
Sai Dai Kuma Wani Gudu Ba Hanzari Ba, Zata Iya Yiwuwa Wanda Muka Ajiye Muku Link Dinsa Yaki Yimuku Amfani, Idan Hakan Ta Kasance Zaka Iya Tafiya Manhajar Google Playatore Karubuta Sunansa Sai Kayi Download Na Dai Dai Wanda Zaiyi A Wayarka.
Domin Ba Kowane Ne Yakeyi A Kowace Wayaba Saboda Banbancin Version Na Kowace Waya, Bayan Kayi Download Na Wannan App, Kayi Installing Dinsa Sai Kayi Open.
Kanayin Open Zakaga Yayi Update Amma Saika Dan Jira Na Kamar 30 Second, Idan Kuma Baiyi Update Ba To Saika Danna Wasu Alamu Masu Kamar Sanduna Guda Uku Dake Chan Sama Daga Hannun Hagu, Idan Ka Karanta Bayanan Da Suka Rubuto Zakaga Wani Wuri Da Aka Rubuta ” Updates Tweaks ” To Saika Danna Wannan Wuri Take Zaiyi Update.
Yanayi Saika Dawo Ko Kayi Back To A Tsakiyarsa Daga Sama Zakaga Wani Wuri Da Aka Rubuta ” None Or Direct ” Saika Danna Wannan Wuri, Kana Dannawa Zai Watsoma Savers Da Yawa Wato Tambarin Kasashe Daban-daban Wanda Suma Suna Iya Morar Wannan Garabasa.
Zakayi Ta Jan Wannan Kasashe Zuwa Kasa Har Kazo Kan Nigeria, Kana Zuwa Zakaga Irin Na Etisalat Da Mtn Da Glo, To Tunda Kai Na Airtel Kake Nema Babu Ruwanka Da Wadannan Kawai Zaka Nemi Na Airtel Ne.
Idan Ka Duba A Nutse Zakaga Na Artel Mai 48 Daga Kasa Kuma Zakaga Mai 49 To Zaka Dauki Daya Ka Danna Kansa Sai Kayi Connect Zaka Danna Kan Wannan Jar Alamar Dake Tsakiya Wannan App Dinne.
Yana Hawa Zakaga Yayi Green, Kuma Zai Rubuta Connected To Sai Kayi Back Kaje Kayi Abinda Zakayi Idan Kuma Yakare To Saika Dawo Ka Taba Mai 49 Dinnan Shima Idan Ya Kare To Shikenan Sai Gobe, Idan Kuma Kana Da Wani Saika Mayarda Saitin Zuwa Kan Daya Layin.
Idan Kuma Babu Sai Mtn To Shima Zaka Iya Dubawa Akwai Nasa Mai 48 Dakuma Mai 49 Saika Dorashi Ka Rage.
Yanzu Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Manhaja Domin Ku Saukar Da Ita Cikin Sauki Batare Da Wani Bata Lokaci Ba.