Download

Yadda Zaka Kalli Live Football Match Ta Hanyar Amfani Da Lepto Sports

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Kalli Live Football Match Ta Hanyar Amfani Da Lepto Sport.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.

A Posting Dinnamu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zakuyi Amfani Da Lepto Sports App Wanda Zaku Samu Damar Kallon Kowane Wasa Live Akan Wayarka Ta Android.

Abubuwan Da Ake Bukata Kafin Kasamu Damar Fara Amfani Da Wannan Application Din Sun Hada Da…

Good Network.

Kyakkyawan Network Zaiyi Matukar Taimakamaka Wurin Kallon Wasannin Kwallon Kafa Ta Cikin Wannan Application.

Idan Wayarka Tana Da 4G Network To Ko Shakka Bazanyi Ba Zakaji Dadin Amfani Da Wannan Application Cikin Sauki.

Abu Na Biyu Active Subscription.

Minene Active Subscription ?

Active Subscription Shine Sayen Data Mai Kyau Mai Karfi Walau Wanda Zaka Saya Ta Hanyar Amfani Da *131# Ko Wadda Zaka Saya Ta Eligible Wanda Zaka Danna *141*65# Kodai Data Mai Tsada.

Idan Kasayi Wannan Data To Zaka Iya Kallon Kowane Wasa Live Batare Da Bata Lokaci Ba, Sai Dai Gudu Ba Hanzari Ba Wannan Application Yana Da Dan Shan Data.

Idan Kanason Wani Wanda Bai Kai Wannan Ba To Zaka Iya Duba Posting Dinmu Akan Yacine Tv.

Idan Ka Dauko Yacine Tv Tana Da Karancin Shan Data, Amma Zaka Zabi 360, Domin Shine Baya Shan Data.

Bari Mu Koma Bangaren Lepto Sports, Lepto Sport,Zata Nunama Duk Wasussukan Da Za,a Fara Ko Akeyi Dab Da Lokacin Da Za,a Fara Bugasu.

Saboda Haka Application Din Yana Da Kyan Tsari Da Saukin Amfani Saboda Haka Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Player Din Domin Kusamu Saukin Amfani Da Ita Cikin Sauki.

Ga Link Din Nan A Kasa Saika Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Da Wannan Manhaja Mungode.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!