Loan & Support
Duk wanda bai Cika Tallafin Kudi Na Ng-Cares ba Ga sabuwar hanyar Cikawa
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikuma barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lpy.
Kamar yadda kuka sani wannan shirin na ng care shiri ne da gwamnati ta shirya domin tallafawa mutanen nigeria, wanda mutane dayawa sukayi ta cikawa, a yanzu kuma an fara karban bayanai na mutane a wasu jihohin kamar de yadda akayi na RRR
Duk da hakan de har yanzu akwai wasu jihohin da har yanzu basu rufe yin sabuwar register ba, dan haka idan bakayi Register ba, to yanzu zaka iya sakeyi.
Dan haka saika shiga Link din da yake kasa domin dubawa ko har yanzu ba’a rufe jihar kuba, idan ma an rufe zaka iya cikawa dana makotan jihar ka.
Ga Link din da zaka shiga domin cikawa
Shigo nan don cika Ng cares
Allah ya bada sa’a