Yanda zaka sauke kowani Bidiyo da Tuber App
Yanda zaka sauke kowani Bidiyo da Tuber App
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin.
A kwanakin baya mun kawo muku wasu App wands zaka sauke kowani bidiyo a wayarka, sedai mun fuskanci ƴan uwa ya basu wahala wajan download ɗinsa a wayarsu, a don haka yau muka zo muku da wani App wands duka yafi waɗancan sannan kuma ze baka cikakkiyar dama da zaka sauke kowani bidiyo a wayarka domin morewa.
Babban bambamcin wannan App ɗin da waɗancan shine kamar haka, wannan na ( Google Playstor ne) sannan wannan beda nauyi, domi kuwan befi (MB 8 ba). Sannan zaka iya ƙarawa wannan clear sannan ka rage masa nauyi duka kafin ka sauke shi a wayar. sannan wannan zaka iya sauke iya Audio idan shi kake da buƙata.
Haƙika nasan ze matuƙar burge masu karatu domin yanada wasu abubuwan wanda bama zan iya lissafo su ba, idan ka sauke duka zakaci karo dasu, musamman yanda fuskar wannan App ɗin tanada sauƙin koya sannan batada yawa ko kaɗan.
Idan kana san downloading ɗi wannan App ɗin