Uncategorized

YANDA ZAKA CIRE GOOGLE ACCOUNT DINKA A WAYA

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda zaka cire Gmail account a wayarka

Kamar yadda kowa ya sani ne, cewa google account dinka, wurine da kake ajiye dukkan wasu bayananka muhimmai, to sai ya zamto zaka canza waya ka siyar da ta hannunka ko kuma ka bayar to abu mafi muhimmanci shine kayi kokari ka cire google account dinka kafin ka rabu da wayar.

To a yau zamuyi bayanin yadda ake cire google account din a waya.

Da farko yadda zakai shine zaka shiga settings, sai kaje wajen password and accounts. A kasan account za ka danna email address for the Google account, to sai ka cire google account din da kakeso ka cire.

Sai ka danna remove account button. Sai ka Kara danna remove account don a tabbatar da removing din zakayi.

Daga nan zaka sanya password dinka ko PIN dinka na google account din, to daga nan account din ya fita daga device din.

Idan kabi wannan steps din zaka goge duk wani google account da kakeson gogewa a wayarka. Duk da dai wasu nayin reset to factory settings, Shima idan akayi haka to komai Yana fita har da Google account din.

To sai dai shi reset to factory settings komai da komai yake gogewa, kamarsu videos, images, da duk wasu files naka masu muhimmanci wanda zaka so Kai transferring dinsu Zuwa ga wayar da zaka canza

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!