Uncategorized
YADDA ZAKAYI AUTOMATIC RESTORE A WAYARKA TA CHINA KODA BAKA SAN SECURITY CODE DIN DAKE KAN WAYARKA BA
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum warahmatullah ayau naxo muku da wata sabuwa ma’ana yadda zaka yi automatic restore a wayarka ta china koda bakasan security code din dake kan wayarkaba. Ba tare da na cika ku da surutu ba ga yadda zakuyi
Bayan ka kunna wayarka to sai ka danna wannan code din *#12345# ko ku danna *#1234# amma wannan code din sunfi aiki a waya kirar Techno, Samsung, da dai sauransu. Sau tari idan zakayi automatic restore na waya kirar Itel wannan code baya aiki sai dai ka danna *#1122# pls kayi liking ko comment idan kaji dadin wannan post din.