Download
Download 24Clan VPN For Unlimited Free Browsing
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Wannan ita ce sabuwar hanyar da zakayi browsing babu iyaka a layinka na MTN, kamar de yadda kuka sani a baya na kawo muku hanyar yin free browsing sai de daga karshe sun rufe hanyar kasancewa dama haka abun yake, amma yanzu an sake samo wata hanyar duk da waccen dinma tana aiki, dan haka zaku iya amfani da wannan kokuma waccen din
Da farko ku danna download dake kasa domin saukar da Application din
Bayan ka shiga cikin app din saika duba daga kasa inda aka rubuta DIRECT SSH saika shiga gun, idan MTN ne kake amfani da shi zaka zabi
👇
🇳🇬NIGERIA|MTN FREE UNLIMITED 1🔥
Sai kawai kayi CONNECTING nan take zakaga yayi CONNECTED✅
NOTE: MTN UNLIMITED
Allah yasa mu dace🙏