Download

Yadda Zaka Duba Duk Wani Bayani Dangane Da Wayarka Ta Android

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Yadda Zaka Duba Duk Wani Bayani Dangane Da Wayarka Ta Android.

Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Da Kuma Jamewa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka Hikimatv.

Inda A Darasin Namu Nayau Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaku San Duk Wani Information Wato Bayani Kenan A Hausance Dangane Da Wayoyinku Na Android.

Misali Sanin Ram Din Waya Wato Kwakwalwarta, Sanin Battery Dinta, Sanin Asalin Space Dinta Sanin Asalin Sunanta.

Kai Zakasan Wasu Abubuwa Da Dama Dangane Da Wayarka Da Zarar Kayi Installing Na Wannan Manhaja Ko Ince Application A Turance.

Yin Amfani Da Ire-iren Wadannan Applications Yana Kara Budewa Mutane Kwakwalansu Dangane Da Abubuwanda Suka Shafi Wayoyin Hannu Na Android.

A Baya Dai Kamar Yadda Muka Sani Babu Irin Wannnn Technology Idan Kanason Sayen Waya Sai Dai Kabi Kyawunta Ko Sabintarta Ko Kuma Kasayeta Nan Da Halinta.

Amma A Yanzu Da Ilimi Yayi Yawa Technology Ya Wadata Babu Lalle Babu Tilas Kasayi Wayar Da Take Da Karancin Wasu Abubuwa Sai Dai Fa Idan Kai Ka Gadama.

Saboda Da Zarar Ka Samu Damar Mallakar Wannan Application To Duk Wayar Da Zaka Saya Zaka Iya Turamata Shi Domin Duba Irin Abubuwan Da Take Dashi Na Cigaba A Wannan Zamani.

Batare Da Bata Wani Lokaci Ba Zamu Ajiye Muku Link Din Wannan Application Ko Ince Manhaja Domin Kusamu Damar Sauketa Akan Wayoyinku Cikin Sauki.

Bayan Kunyi Download Na Wannan Application Sai Kuyi Open Nasa Daga Farko Zakuga Wurin Da Aka Rubuta ” Agree and Start ” Saiku Danna Daga Nan Zai Kaiku Wurin Da.

Zakuga Sunan Wayarku Da Ram Dinta Da File Manager Da Halin Da Wayar Take Ciki Wato Abinda Kakeyi Da Ita Sannan Hatta Datar Da Kaci Saita Nunama.

Daga Gefe Zakaga Wurin Device Kana Dannawa Zakaga An Watsoma Bayanin Komai Da Komai Akan Wayarka.

Daga Gaba Zakaga Wurin Da Aka Rubuta System Daga Gaba Kuma Cpu Haka Dai Zakayi Ta Turawa Kana Ganin Dukkan Wasu Bayanai Da Suka Danganci Wayarka Ko Wayar Da Kake Son Saya.

Idan Kai Baka Da Ilimin Sanin Ko Fahimtar Wadannan Abubuwa Zaka Iya Samun Wanda Yasani Ya Dubama Saboda Gudun Matsala.

Ga Link Din Application Dinnan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukeshi Akan Wayoyinku Na Android Cikin Sauki.

Download Now

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!