Yadda Zakasan Yanayin Da Jininka Yake Ciki Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Din
Yadda Zakasan Yanayin Da Jininka Yake Ciki Ta Hanyar Amfani Da Wannan Application Din
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Jamewa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
Kamar Yadda Kuka Sani Kamar Kullum Muna Kawo Muku Abubuwan Da Suka Shafi Harkar Kimiyya Da Fasaha Wato ( Technology ) Kenan A Turance.
To Yauma Kamar Kullum Munsamo Muku Wani Application Wanda Karanta Cikakken Bayani Dangane Da Abubuwanda Suke Jawo Hawan Jini.
Nasan Mutane Da Dama Zasuyi Dariya Sukuma Maida Wannan Abin Abin Raha, Domin Zasuyi Mamakin Cewar Tayaya Wannan Application Zai Iya Baka Tabbaci Akan Jininka Kuma Yabaka Tabbacin Cewar Jininka Yahau Ko Bai Hauba.
To A Gaskiya Ni Banga Abin Mamaki Ba, Domin Idan Har Zakayi Mamakin Wannan To Miya Hanaka Kayi Mamakin Fingerprint Na Wayarka Wanda Idan Kasaka Hannunka Duk Duniya Babu Mai Cirewa Da Hannunsa Sai Kai.
To La,akari Da Wannan Dalili Yasa Shima Wannan Application Muke Tunanin Zai Iya Zama Gaskiya Amma Zaka Iya Daukansa A Yadda Kagadama.
Da Farko Bayan Kayi Download Na Wannan Application Daga Link Din Da Muka Ajiyema Zakayi Installing Sai Kayi Open.
Ana Gwada Amfani Dashi Ne Ta Hanyar Karanta Bayanan Da Yake Dauke Dasu Kai Tsaye Domin Tabbatar Dacewar Jininka Normal Yake Ko Yahau.
Ga Link Din Application Din Nan Saiku Danna Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Saukar Dashi Akan Wayoyinku Cikin Sauki.