Remitano Ta Fashe : Gareku Masu Karyata Harkar Mining Na Crypto A Duniya
Remitano Ta Fashe : Gareku Masu Karyata Harkar Mining Na Crypto A Duniya
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Albarka Hikimatv.
A Cikin Darasin Namu Nayau Ko Ince Bayanin Da Zamu Kawo Muku Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Harkar Cryto Take Kawo Cigaban Al,umma A Wannan Zamani.
Kamar Yadda Wasu Daga Cikinku Suka Sani Harkar Mining Harka Ce Da Akewa Lakabi Da Dare Daya Allah Kanyi Bature.
Wato Lokaci Guda Kaci Karo Da Arzikinka, Saboda Haka Yana Da Kyau Mutum Idan Baisan Abuba To Ya Daina Karyatawa Ko Musgunawa Masuyi.
Shi Cikakken Mutum Shine Wanda Baya Hassada Sannan Yake Karfafawa Mutum Guiwa Akan Dukkan Al,amuransu Matukar Abin Bai Sabawa Addini Ba.
Amma Akasin Haka Zakaga Mutum Yana Ta Kushe Abu Alhalin Baisan Abinba Baisan Abinda Abin Yake Nufi Ba Amma Sai Kaga Yana Cewa Karyane.
To Yanzu A Rayuwa Babu Wani Dalili Dazai Sa Kasan Cewar Mike Faruwa Dangane Da Wani Abu Matukar Ba Bincike Kake Akansaba.
Kuma Matukar Bakai Ka Kirkiri Abuba To Baka Da Hujjar Karyata Wannan Abun, Akasin Wasu Mutanen Da Zakaga Suna Karyata Wannan Abun.
Yanzu Wa Dare Ya Waya Gashi Dai Wasu Daga Cikin Mutane Sunga Yadda Remitano Yazama Kudi Wadda A Satin Daya Fito A $.1 Yanzu Haka A Sati Daya Ya Koma $3 To Nan Gaba Saiya Tafi $1000 Indai Mutum Zaiyi Hakuri.
Sannan Ga Wadanda Suke Sha,awar Farawa Zasu Iya Farawa Ga Wadanda Suka Karyata Yanzu Kuma Suke Son Su Fara To Sai Su Fara Yanzu.
Ga Wadanda Kuma Basu Yarda Ba Haryanzu To Zasu Iya Barinsa Domin Ba Dole Abinda Ka Gadama Shi Zakayi Babu Mai Ce Maka Dole Sai Kayi Kazai