Yadda Zaka More Kyautar Download Babu Iyaka Akan Wayarka Ta Android 2022
Yadda Zaka More Kyautar Download Babu Iyaka Akan Wayarka Ta Android 2022
Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku A Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka.
A Cikin Wannan Shafi Namu Mai Suna Hikimatv Zamu Kawo Muku Cikakken Bayani Akan Yadda Zaku More Wannan Garabasa Ta Download Babu Adadi Ta Hanyar Amfani Da Layin Mtn nigeria.
Kamar Yadda Dai Kuka Sani Ko Wasunku Suka Sani A Kowace Shekara Ana Samun Irin Wannan Garabasa Amma A Wannan Watan Ko Shekarar Sai Akasamu Akasin Haka Inda Shekara Wajen Daya Da Rabi Ba,a Samu Irin Wannan Garabasar Ba.
Amma Kwatsam A Cikin Wannan Shekarar Kuma Wannan Watan Sai Aka Samu Wannan Garabasa Wanda A Yanzu Haka Mutane Suna Nan Suna Ta Mora Ba Kakkautawa.
Wannan Dalili Yasa Mukace Bari Mu Kawo Muku Domin Kuma Ku Mori Wannan Garabasa Cikin Sauki Da Gaggauwa.
Saboda Haka Zamu Saka Muku Link Din Wannan Application Ga Wadanda Basu Dashi Wadanda Kuma Suke Dashi Sai Suyi Update Kawai Basai Sun Kara Daukowaba.
Idan Kuma Bakasan Yadda Zakayi Update Dinba To Bari Mu Kawo Maka Bayanin Yadda Zakayi Update Din.
Da Farko Bayan Kayi Installing Na Wannan App Sai Kayi Open Nasa Kana Budewa Daga Chan Sama Hannunka Na Dama Zakaga Wata Alamar … Guda Uku Saika Danna Kanta.
Kana Dannawa Zai Watsoma Wasu Rubutu Daga Ciki Zakaga Wurin Da Aka Rubuta ” Check Update ” Saika Danna Kana Dannawa Zai Tafi Searching Na Fresh Savers, Amma Kafin Ka Fara Yana Da Kyau Ka Tanadi Yar Data Koda Guda Biyar Ce Ko Biyu Domin Idan Babu Data Bazaiyi Update Ba.
Idan Kuma Baka Da Data To Bazaiyi Aiki Ba, Kana Dannawa Idan Yayi Update Sai Kayi Restart Kanayi Zai Dawo Dakai Cikinsa Sai Ka Taba Kasan Connection Mode Saika Ja Zuwa Kasa Har Kazo Kan Unlimited Din Saika Taba Kadawo Baya Kayi Select Na United State Saver Sai Ka Taba Alamar Konnec.
Shikenan Saika Dan Jira Ya Hau Ka Fara Morewa Wannan Garabasa Cikin Sauki Kafin Su Sankameshi.
Ga Link Din Manhajar Nan Saiku Taba Wurin Da Aka Rubuta Download Now Domin Sauke Wannan App.