Loan & Support
Yadda Zaka Cika Tallafin gasar Inaugural Kelley Africa Business Case competition
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda na fada muku shide wannan shiri ne da wata kungiya mai suna 2022 Africa Business Club @ Kelley, Africa Business Competition
Wanda an shirya wannan shirin ne domin tallafawa matasan nigeria ta hanyar horar dasu da kuma basu tallafi domin gabatar da kasuwancinsu.
Abubuwan da ake bukata.
Dole ya kasance kana da shedar kasuwanci wato CAC
Kuma CAC din ya kasance yakai Shekara guda
Kuma ya kasance kana da Business plan
Domin Cika wannan shirin danna Apply dake kasa
Apply here
Allah ya bada Sa’a