Job opportunity
Yadda Zaka Cika Aikin Soja Nigeria Army
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Ga duk Wanda yake da sha’awar cika aikin Soja Ga dama ta samu.
da farko ku shiga Wannan Link din Dake Kasa
👉 https://recruitment.army.mil.ng/darrr
Bayan Kun shiga idan ya Bude saiku cika dukkan abubuwan da suke Bukata daga Nan sai kuyi submit
Note: Amma Shafin Yana da nawi kasancewar ba a Jima da budewaba akwai mutane dayawa da suke shigansa, Dan Haka saide da network Mai karfi, sannan Kuma idan kaga baka gane wasu abubuwan ba, to kaje Cafe mafi kusa dakai domin a cika maka.
Allah ya bada Sa’a