Job opportunity
Ga wata Sabuwar Dama Daga Hukumar UNICEF Tare Da Kungiyar U-Report
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga kungiyar unicef, wato yadda zaku samu aikin yiwa yara takardar haihuwa tare da bada rigakafi ga jihohin nigeria guda 14 kamar haka:
- Adamawa
- Anambra
- Bayelsa
- Bauchi
- Borno
- Cross River
- Edo
- Ekiti
- Enugu
- Kano
- Kogi
- Zamfara
- Jigawa
- Ondo
Domin Neman wannan aikin saika shiga Link dinnan da yake kasa
Shigo nan domin cikawa
Allah yayi jagora