Loan & Support
Anfara Tantance Number Waya Na Tallafin Kudi Na NG-CARES
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lpy.
Kamar yadda kuka sani tallafin kudi na Ng care, shiri ne da gwamnati ta shirya domin tallafawa yan nigeria, wanda mutane dayawa sun cika wannan tallafin tun a wancan lokacin.
To a yanzu haka de an fara tantance number wayar wanda suka cika tallafin.
Idan har kasan ka cika to saika shiga link din da yake kasa domin dubawa ko an tantanceka.
Shigo nan don Cikawa
Allah ya taimaka