Loan & Support
Ga wata Sabuwar Sanarwa Daga Hukumar Npower
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum Warahamatullah barkanmu da sake kasancewa damu a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.
A yau gani nazo muku da wata muhimmiyar sanarwa ga wanda suka nemi aikin Npower, wato wannan wata sabuwar sanarwace data fito daga hukumar Nasims wato Npower
Kamar yadda kowa yasani cewa” babu dama a kira office din N-power balle har asamu damar yi musu complaining na wata matsala da take damun mutum a Dashboard din sa na N-Power to yau ga dama tasamu wanda take officially ne daga can office din N-power
Damar da suka bayar itace damar da kowa zai iya kiransu kuma su dauki wayarka a take kuyi magana dasu kafada musu duka matsalolin dasuke da mun ka, domin a duba a gyara maka.
Domin Danna Link din dake kasa domin Kiransu kai tsaye
Shigo nan Don kiran Npower
Allah ya taimaka