Loan & Support
Ga wata Sabuwar dama daga Kamfanin MTN
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
A yau nazo muku da wata sabuwar dama daga kamfanin mtn.
Babban kamfanin sadarwa na nahiyar africa wato kamfanin MTN ya fito da wata sabuwar dama ga matasan Nigeria musamman masu amfani da Layikan MTN.
Kamfanin ya fitar da wata sabuwar dama wanda zai taimaki yan nigeria ta hanyar basu damar yin karatun Diploma.Na shekara biyu a kyauta, tare da samun kyaututtuka na musamman.
Domin Cika wannan tallafin Danna Link din da yake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah ya taimaka