Loan & Support
Ga wata Sabuwar Garabasa daga Kungiyar CWW Tech Africa
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.
A yau gani tafe da wata sabuwar garabasa daga kungiyar CWW Tech Africa
Wannan kungiyar ta CWW Tech Africa ta shirya Wannan shirin ne ga duk matasa a Afirka wanda suke tsakanin shekaru 18 zuwa 35.
Shirin zai wadata matasa da fasahar kere-kere da kuma dabarun kasuwanci.
An shirya gudanar da wannan shirin na tsawon makonni 6. Horarwa ce mai koyarwa tare da azuzuwan aiki da ayyukan rayuwa na gaske. Kowane mai horarwa zai sami damar samun jagora don jagorantar su.
Domin Cika wannan tallafin saika danna Link din dake kasa
Danna nan don Cikawa
Allah ya taimaka