Jerin Jahohin da Har Yanzu Ba’a Rufe Cike Tallafin Kudi Na Ng-Cares Ba
Assalamu Alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamar de yadda kuka sani shirin Ng cares shiri ne da gwannati ta fito dashi domin taimakawa talakawa yan Nigeria domin rage radadin annobar korona birus, wanda mutane dayawa sun cike wannan shirin tun a mataki na farko.
Wanda a yanzu haka wasu daga cikin jahohin nigeria tuni aka rufe cikawa, har an fara karban bayanansu.
Nasan duk da hakan har yanzu akwai wanda basu cikaba sakamakon ko suna ganin abun ba gaskiya bane kokuma de basu samu damar cikawaba.
Wadanda basu cikaba har yanzu akwai sabuwar dama, idan har baka cika ba to yanzu zaka iya cikawa.
Dan haka saika duba jerin jahohin da har yanzu basu rufeba idan akwai jiharka saika shiga Link din domin cikawa
- Jigawa Ng-cares
- Katsina Ng-cares
- Zamfara Ng-cares
- Sokoto Ng-cares
- Adamawa Ng-cares
- Bauchi Ng-cares
- Borno Ng-cares
- Kogi Ng-cares
- Niger Ng-cares
- Gombe Ng-cares
- Phalatu Ng-cares
- Taraba Ng-cares
- Benue Ng-cares
- Yobe Ng-cares
- Kwara Ng-cares
Wadannan sune jerin jahohin da har yanzu ba’a rufe cikawaba.
Domin Cikawa saika danna Link din dake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah ya taimaka