Yadda Zaku Duba Ko Kun Samu Tallafin Kudi Na Nirsal Microfinance “Non interest loan
Assalamu Alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana cikin koshin lafiya.
Kamar de yadda kuka sani wannan tallafi na Nirsal non interest loan shiri ne da gwamnati ta shirya bayar da tallafin bashi karkashin bankin nirsal microfinace wanda mutane dayawa suka nema yayin da wasu daga cikin wanda suka nema sun samu wasu kuma har yanzu basu samuba basuma san ina abun ya dosa ba.
Amma yanzu zan nuna muku hanyar da zaku bi domin ku duba ko kunyi nasarar samun wannan bashin, sakamakon wasu sim din da sukayi register loan din dashi ya bata wasu kuma ba,ama turo musu sakon yin nasarar samun loan dinba, amma da wannan hanyar zaka iya dubawa kagani ko kayi nasarar samun wannan tallafin bashin na Nirsal load
Danna Link din dake kasa domin dubawa
Shigo nan don dubawa
Allah ya taimaka Ameeb