Loan & Support
Ga wani Sabon Shiri Daga Kamfanin MTN
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu alaikum warahamatullah Barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv.
A yau nazo muku da wani sabon shiri daga kamfanin MTN mai suna MTN Sme Engagement Registration
Wannan tsarin na MTN SME ENGAGEMENT: Shiri ne da kamfanin MTN ya shirya domin bayar da tallafin horo ga kanana da manyan yan kasuwa.
Domin Cikawa sai a danna Link dake kasa
Shigo nan don Cikawa
Allah ya bada Sa’a