Loan & Support
Ga wani Sabon Tallafi daga Dandalin SnapChat
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum warahamatullah, barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv.
A yau ma gani tafe da wani sabon grant wato tallafi, wanda dandalin snapchat ya shirya domin taimakawa masu amfani dashi ta hanyar basu tallafi domin jin dadin amfani dashi.
Sai de galibin masu amfani da snapchat mata ne, dan haka idan kai bakayi zaka iya cikawa wata, matarka, budurwarka, idan kuma kanayi zaka iya cikawa kanka, kai ko bakayi zaka iya budewa ka cika.
Danna Link dake kasa domin cikawa
Shigo Nan don Cikawa
Allah taimaka