Loan & Support
Idan Har Ka Nemi Tallafin Kudi Na NG-CARES Ya kamata Kasan Wannan
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Menene NG CARES?
Idan akace NG-CARES Yana Nufin: (Nigeria Covid-19 Action Recover and Economy Stimulus)
Sannan shiri ne wanda bankin duniya ya fito dashi domin tallafawa masu kananan kasuwanci wanda Annobar COVID-19 ta yiwa illa wa kasuwancin su.
An baiwa Nigeria dalar amurka miliyan Dari bakwai da Hamsin $750 za’a rabawa kowace jaha a Nigeria dalar amuruka 20million Dollars kimanin Naira biliyan 10 yayin da babban birnin tarayya Abuja zata samu 15million Dollars.
A yanzu haka kowace jaha tanada portal nata da ake neman shiga wannan tsari domin cin gajiyan tallafin.
Abubuwan da ake bukata wurin cike N-G CARES .
- -Business name
- -What kind of business
- -what date/year of your business
- -phone number
- – number of employees
- -full name
- -email address
- – Date of birth
- – State
- – LGA
- -Gender
- Marital status
- -Campany Name ba dole bace
- -Campany Address ba dole bane
- -Reg Number ba dole bane
- -Tin Number ba dole bane
Idan kana bukatar Cike na Jigarka saika shiga Link dinnan dake kasa
Shigo nan don Cikawa
Amma idan ka taba cikawa a baya to ba’a bukatar ka sake cikewa domin idan kayi haka automatically zasuyi declined dinka.