Loan & Support
Ga Wani Sabon Tallafin Bashi Daga Bankin Nirsal Microfinance
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Jama’a Asssalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.
A yau nazo muku da wani sabon tallafin bashi wanda bankin Nirsal Microfinance ya dauki nawin bayarwa ga kananan da kuma matsakaitan yan kasuwa.
Shi de wannan bashin da nirsal zai bayar ya kasu kashi biyu kamar haka:
- NMFB FETTY CASH NOW NOW
- NMFB SME
NMFB FETTY CASH NOW NOW: Wannan shiri ne domin iyayen mu mata da kuma maza masu Kananan sana’oi Kamar haka:
- Masu saida Kosai
- Masu wankin takalmi
- Masu saida Abinci
- Masu Rake
- Masu yankan farce
- Masu dako
- Masu Lemu da ayaba
NMFB SME: Wannan shiri ne na Small and Medium enterprises wato Kananu da Matsakaitan sana’oi Kamar haka:
- Masu shago karami
- Masu kasuwanci
- Masu shaguna
- Manoma da sauransu
Duk mai bukatar cike wannan tallafin saiya shiga Link din dake kasa:
Shigo Nan don cikawa
Allah ya bada sa’a