Job opportunity
Ga wata Sabuwar Dama Daga Hukumar UNICEF Tare Da Kungiyar U-Report
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikuma barkanmu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.
Babbar kungiyar The Generation Unlimited 9JA tare da hadin gwiwar kungiyar UNICEF da kuma hadin gwiwar kungiyar U-Report: Suna kira ga matasa yan nigeria dasu shiga wannan sabon shirin nasu wanda zasu dauki mutane aiki tare da basu horo da kuma basu tallafi domin kula da kuma dogaro da kansu.
Dan haka dukkan wanda yake da sha’ar shiga wannan shirin sai ya danna Link din dake kasa domin Cikawa
Shigo Nan Don Cikawa
Allah ya taimaka