Kamfanin MTN Zai Bada Horo Tare da Tallafin Kudi Ga Mata Yan Kasuwa
Assalamu alaikum barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka hikimatv.
Kamfanin MTN ya fitar da wani Sabon shiri mai suna MTN Y’ellopreneur wani shiri ne na gidauniyar MTN da aka tsara don ba da damar ingantawa da samar da kudade ga kwararrun ‘yan kasuwa mata na Najeriya, tare da hadin gwiwar bankin masana’antu.
Gidauniyar ta himmatu wajen cike gibin basirar sana’o’in mata, ta hanyar shirin horar da mata na tsawon mako 4 da nufin karfafawa mata da yawa, wanda ya dai-daita da shirin Gwamnatin Tarayya na ci gaba mai dorewa.
Wadanda sukayi nasarar shiga wannan tsarin kuma suka cika sharuddan zabar manyan za su karbi lamunin kayan aiki har naira miliyan biyu, domin su samu ci gaba da dorewar sana’o’insu, Sannan za a ba da tallafi ga waɗanda suka cika
Domin Cike wannan tallafin Shigo Link din da yake kasa
SHIGO NAN
Allah ya bada sa’a