Loan & Support

Yadda Zaka Nemi Tallafin Bashi Daga N20,000 zuwa 50,000,000 daga Bankin BAOBAB

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu Alaikum Warahamatullah, Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv

A yau nazo muku da wata hanya wacce zaku nemi bashin kudi daga Naira 20,000 zuwa Million Hamsin a bankin BAOBAB

Bankin BAOBAB Microfinance ya fitar da wani sabon tsari mai suna BAOBAB LOAN, wanda ya shirya bayar da bashin kudi domin tallafawa mutanen Nigeria domin su habbaka kasuwancinsu.

Hakanne yasa ya fito da wannan damar ga duk mai sha’awar cikawa sai yabi matakan da ake bukata domin neman bashin daga Naira 20k zuwa 50Millions.

Sai de shi wannan tallafin bashin ba daga federal government bane daga banki ne, kamar de yadda kowane bank suke iya bada damar bashi ga Customominsu.

Ka’idojin Bayar da Bashin:

  • Za a bayar acikin awanni 72
  • Daga N20,000 zuwa N50million
  • Za’a biya bashin acikin wata 1 zuwa wata 24
  • Akwai Kudin Ruwa acikin bashin
Domin Cika wannan bashin shiga Link dake kasa
Shigo Nan Domin Cikawa

Allah ya bada sa a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!