Loan & Support

Abun daya kamata Ku Sani Akan Tallafin Kudi Na RRR

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Jama’a Assalamu alaikum Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.

Kamar de yadda kuka sani wannan tallafi na RRR shiri ne da gwnatin Nigeria ta fitar dashi domin taimakawa masu kananan karfi da kudi naira 5000 har na tsawon wata shida, wanda aka hade shi ya zamana Naira 30’000 da ake turawa lokaci daya.

Kamar de yadda kuka sani wadanda suka cike wannan tallafi a mataki na farko tuni de suka faracin gajiyar wannan shirin.

Abun daya kamara ku sani shine:

idan an tashi bayarwa za’a turo dubu talatin talatin, inda kuma za’a dinga turawa mutane dubu biyar biyar kowanne
wata bayan dubu talatin din farko dana ambata. adadin mutanan da ake sa ran za’a turawa wannan kudi, mutane milion biyune, sannan akwai ragowar mutane dubu dari da hamsin wanda suma za’a tura musu naira dubu talatin dinsu kowanne amma su wancan karin na dubu biyar biyar bazai shafe suba, domin suna cikin mutane milion daya na farko da aka fara wannan shiri na gwaji
dasu. insha allahu suma wadanda basu sami dama sun shiga shirinba a farko da kuma karo na biyu su kwantar da
hankalinsu za’a sake bada damar yin saban applying nan kusa bada jimawaba inda ake sa ran mutane milion biyar
za’ayiwa.

Muna rokon allah ya bamu sa’a ya kuma tabbatar mana da alheri.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!