Loan & Support
Kana Daga Cikin Masu Sha’awar Ilimin Technology Ga Wata Dama Ta Samu
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Yadda Zaka Samu Horo A Bangaren Fasahar Sadarwa A Kyauta
Jama’a Assalamu Alaikum Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka HikimaTv
Hukumar Northeast ICT Initiative tare da hadin gwiwar Galaxy Backbone, NITDA, NCC, USPF, Suna Gayyatar Jama’a musamman wanda Suke Arewa maso Gabas dasu Cike wannan sabob tsarin nasu wanda zasu bada horo a wasu bangarori kamar haka:
- Data Comm & Networking: Routing, Switching & Security
- Cloud & Data Center Facilitation: Cloud Computing, Big Data,
- AI, Cloud Security
- Blockchain & E- Commerce Technology
- eLTE & 5G Technology & WLAN
- FTTx & Fiber Optics Technologies
Danna Apply dake kasa domin Cike Form din
👇
Click Here to Apply
Idan ka shiga saika zabi bangaren da kake bukatar samun horon saika cike.
Allah ya bada sa a