Sabuwar Dama Ta Samu Ga Wadanda Basu Cike Sabon Tallafi Na Survival Funds Ba Wanda Suke Bada 90K Kyauta.
Sabuwar Dama Ta Samu Ga Wadanda Basu Cike Sabon Tallafi Na Survival Funds Ba Wanda Suke Bada 90K Kyauta.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci, sannunmu Da Sake Haduwa Daku Acikin Wannan Post.
A Yau Kuma A Post Dinnawa Zamu Muku Albishir Dacewa Kamfanin Nan Dake Bada Tallafi Ga Yan Nigeria Sakamakon Annobar Korona Sun Kara Bude Wannan Shafi Nasu A Karo Na Uku.
A Baya Dai Wannan Kamfani Sun Bada Dama Ga Yan Nigeria Dasu Mori Wannan Garabasa,amma Sai Mafi Yawancinsu Suka Maida Wannan Abu Wasa Inda Dubban Mutane Sukayi Asara Kalilan Ne Suka Cike Wannan Abu Inda Kuma Suka Dori Wannan Garabasa Ta Dubu Talatin Talatin A Karon Farko Kenan.
A Karo Na Biyu Kuma Wanda Tundaga Wannan Lokaci Ba,a Kara Bada Wannan Damar Ba,shine a wannan lokaci idan harka kasance Mai Bibiyar Wannan Kungiya Dake Bada Wannan Tallafi To Lalle Zakaga Kuma Zakaji Yadda Suke Raba Abin Alheri,domin A Wannan Karo Suna Bada Zallan Kudade Kimanin Naira Dubu Chasa’in Chasa’in Ga Kowane Mutum Daya.
Lalle Ko Kokakwanto, Shakka Ko Mamaki Bazanyi Ba Idan Akace Zakayi Farin Ciki Dajin Cewar Wannan Kamfani Ko Kungiya Ta Survival Funds Sun Kara Budewa A Karo Na Uku.
Sai Dai Inda Matsalar Take Shine,Bazaka Sake Cikewaba Matukar Kasan Kataba Cikewa,Dalili Shine Idan Sunyi Niyar Biyanka Amma Basu Biyakaba Har Yanzu Sai Kaji Shiru Kaje Ka Kara Cikewa To Zaka Iya Yin Biyun Babu Wato Baka Ga Tsuntsu Baka Ga Tarko,Amma Fa Muba Bamu Da Tabbaci Zaka Iyayi Amma At Your Own Risk.
Saboda Haka A Shwarce Idan Kasan Kataba Cikewa To Kayi Hakuri Domin Shi Duk Mai Nema Yana Tare Da Samu Ammafa Sai An Hada Da Addu,a Da Kuma Hakuri.
A Karshe Kadda Mu Cikaku Da Surutu Munayin Wannan Bayanin Ne Saboda Cika Dokar Aikinmu Cewar Duk Bayanin Da Bashi Da Tsawo Ko Ginshiki To Google Basa Sonsa.
Wannan Albishir Ne Amma Ga Wadanda Basu Cike Wannan Abu A Baya Ba.
Wanda Sukasan Basu Cike Wannan Abunba To Sai Su Kasance Damu A post Dinmu Na Gaba Wannan Nan Bada Dadewa Ba Zamu Sako Muku Link Din Dazakuyi Wannan Register,domin Har Yanzu Muna Nan Muna Kokarin Zakulo Muku Wannan Link.
Dafatan Zaku Kasance Da Wannan Site Namu Mai Suna hikimatv.ginsau.com.ng
Domin samun ire-iren wadannan Abubuwa Dasuka Shafi Tech and tutorials mungode.
Sai Mun hadu daku a posting na gaba muna muku barka da sallah Allah ya amshi ibadunmu baki daya ameen Summa Ameen.
A Karshe Muna Bukatar Da Kurika Tofa Albarkatun Bakunanku Wato Comment A Turance,Sannan Kurika Mana liking da bada shawarwari akan irin abuwawan da muke gabatarwa a cikin wannan site namu.
Domin hakan shi zaisa musan cewar kuna tare damu kuma kunajin dadin irin abubawan da muke gabatar muku dasu.
Sanin kanku ne ita tafiya ta mutum biyuce shugaba da mabiyi idan ba shugaba to ba mabiyi idan ba mabiyi to ba shugaba kaga dole ba daya sai da daya.
Wannan kenan domin yana dakyau agudu tare a tsira tare haka masu iya karin magan suke cewa bisalam wa,assalma.