Dalilan Dayasa Kungiyar Tallafi Ta Survival Fund Sukaki Biyan Wasu Kamfaninnikan.
Jama,a Assalamu Alaikum Barkanmu Da Wannan Lokaci Sannunmu Da Sake Saduwa Daku Acikin Wani Sabon Post.
A Post Din Namu Nayau Zamu Kawo Muku Bayani Akan Dalilin Dayasa Survival Funds Sukaki Biyan Wasu Kamfanai, Dalilin Dai Shine.
Mafiya Yawan Mutanen Da Suke Bude Kamfani Suna Samun Matsala Wajen Cike Bayanan Da Ake Bukata Kamar Yadda Yakamata, indai bayananka Basu Cika Dai Dai Ba, Ko kuma sukayi tsammanin Akwai Son Zuciya A cikin Bayanan Da Ka Cike To Zaiyi Wahala Su Karbi Kamfaninka, Barantana Kuma Suma Verify,
Dalili Na Biyu Shine, Bada Incorrect Details Na Ma,aikatan Kamfaninka, muddin kasamu matsala irin wannan to survival fund suna iya kin karban kamfaninka, barantana suma verify,
Atakaice yana da kyau duk abinda zaka cike anan gaba ka tabbatar kacike shi dai-dai sannan kacike yadda zasu tabbatar lalle bayananka na gaskiya ne.
Menene Survival Fund ?
Survival Fund Wani Tallafi Ne Da Wata Ma’aikatar Nigeria Ta Fitar Wadda Take Tallafawa saboda cutar Korona Data Yiwa Mutane Illa.
kungiyar dai tana bada naira dubu chasa’in #90000 Zuwa Dubu Dari Da Hamsin #150000 Domin Rage Radadin Ta,adin Da Wannan Cuta Tayi.
Bayan Wannan Tallafi Akwai Sauran Tallafi Da Dama Da Nigeria Ta Fitar Domin Tallafawa Yan Kasar.
Saboda Haka Saiku Kasance Da Wannan Site Namu Domin Samun Hanyoyin Dazaku Cike Irin Wadannan Abubuwa.