Loan & Support

An kusa Rufe Tallafin Kudi Na NG-CARES – Idan baka Cikaba kayi Sauri ka Cika

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum Warahamatullah, Jama’a Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka.

Kamar de yadda kuka sani wannan tallafi na NG Cares: shiri ne da gwamnatin tarayya ta shirya shi domin bayar da tallafi ga yan nigeria musamman masu talakawa da masu kananan karfi.

Wannaj shiri an dade da budeshi kuma mutane dayawa sun cike wannan shirin, a yanzu haka mutane suna jiran a fara karban bayanai domin turo kudin.

Duk da hakan de har yanzu akwai wadanda basu cika ba, dan haka ina mai baku shawarar duk wanda bai cika ba yayi kokari ya cika domin a yanzu haka an fara rufewa na wasu jihohin.

Ga wasu daga cikin jihohin da aka Rufe Cika nasu:

  • ANAMBARA
  • CROSS RIVER
  • OSUN
  • EKITI
  • NASARAWA
  • LAGOS
  • KANO
  • KADUNA
  • ABUJA FCT

Wadannan sune wasu daga cikin jihohin da aka rufe cike nasu, dan haka idan kana daya daga cikin wadancan jihohin saide kayi hakuri domin a rufe cike naku.

Ga kuma jihohin da har yanzu ana cike nasu:

  • Akwa ibon
  • Bayelsa
  • Ebonyi
  • Imo
  • Ogun
  • Abia
  • ADAMAWA
  • JIGAWA
  • BAUCHI
  • TARABA
  • OYO
  • ENUGU
  • DELTA
  • RIVERS
  • EDO
  • BENUE
  • KOGI
  • PLATEAU
  • ONDO
  • KWARA
  • GOMBE
  • YOBE
  • SOKOTO
  • KATSINA
  • NIGER
  • BORNO
  • ZAMFARA
  • KEBBI

Wadannan sune iyaka jihohin da suka Rage wadanda ba’a rufe cika nasuba, dan haka idan kana daga cikin su sai kayi kokari ka cika kafin a Rufe.

Ga Link din da zaka shiga domin Cikawa

Shigo Nan

Sannan kuma ka tabba kana da Smedan Certificate, idan baka dashi shiga nan ka mallaki naka: Yadda Zaka Mallaki Smedan Certificate

Allah ya taimaka

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!