Yadda Zaka Nemi Tallafin Karatu Zuwa Kasar America
Assalamu Alaikum Barkanku da Sake Kasancewa a wannan Shafin Namu Mai Albarka HikimaTv.
Ga wata dama ta samu: Ofishin Jakadancin America wato US Embassy, Sun gabatar da wani shiri mai Suna Opportunity Funds Program (OFP) wanda Zasu dauki Nawin matasa yan Nigeria domin basu tallafin karatu zuwa kasar America.
Wannan shiri de an shirya shine domain taimawa kwararrun dalibai masu kwazo ta hanyar taimaka musu zuwa kasar america domin a dauki nawin karatunsu.
Yadda Wannan Tsarin yake shine: Akwai Undergraduate da Kuma Graduate
Undergraduate: Shine wanda yake matakin karatu tun daga Secondary har zuwa digree idan har bai kammala ba, dan haka a wannan bangaren ana bukatar takardun SSCE, kamar Waec, Neco, da sauransu.
Graduate: Shine wanda ya kammala karatunsa na digree, A wannan bangaren ana bukatar dukkan takardun karatunsa wanda suka shafi digree.
Domin Cikewa Saika Shiga Link din da yake kasa
Shigo Nan
Idan ka bayan ya bude saika karanta sannan ka shiga link din da aka bada aciki domin cikawa.
Allah ya bada sa’a