Loan & Support

Saura Kwana 12 A Rufe Neman Tallafin Kudi na Agro Tech

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum Warahamatullah

Kamar de yadda kuka sani wannan shiri na Agro tech Shiri ne da Kamfanin Microsoft zai dauki Nawin bayar da Tallafin kudi a Nigeria.

Yayin da kamfanin zai bawa Mutane miliyan biyar tallafin kudi a
Nigeria. a yanzu haka saura kwana 12 yarage a rufe shafin neman.

Dayawa sauran mutane sukanyi kuskure wajen cikawa, Yadda Abun yake Shine tsarin dai guda biyu ne akwai INDIVIDUAL wato kai daya akwai kuma
TEAM wanda daga mutane 2,3 zuwa 4.

Sukace zaiyi wahala kucika under TEAM kuma baku samu ba amma, Idan kuma kacika INDIVIDUAL dolene za’a hadaka da wasu mutane wadanda baka sansuba.

A shawarce kucika as TEAM domin samu cikin sauki amma hakan ba
yana nufin idan kacika INDIVIDUAL bazaka samu ba.

Shin Ko kasan cewa zaku iya samun kudi kamar 2.5 millions ko 1.5 millions ko kuma 1 million.

Kowani mutum daya bayan yayi training zai iya samun mafi karancin kudi Naira 250,000 da kuma mafi yawan kudi Naira 600,000.

Domin Cikawa Shiga Link din da yake kasa

Shigo Nan

Idan ka shiga ya bude saika karanta yadda tsarin yake Sannan saika shiga Apply ka cika.

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!