Loan & Support

Yadda Zaka Duba Sunanka Acikin ShortList Na Tallafin NYIF

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum Barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu na HikimaTv

Kamar de yadda kuka sani Wannan tsarin na NYIF shiri ne da gomnati ta shirya domin tallafawa matsa da kuma masu kananan sana’oi ta yadda za,a basu horo (training) sannan a basu tallafin naira 500’000 wanda tuni de wasu daga cikin wanda suka cike har sun faracin gajiyar shirin.

A yanzu haka ma an sake fitar da Shortlist ba na Mutane 10’000 wanda sukayi Nasarar samun damar karban horo/training ta yadda zasu samu damar samun tallafin 500’000

Domin Duba Sunanka a cikin wannan ShortList din ga Link nan a kasa wanda zaka shiga kayi download na Shortlist din da kuma Application din da zai taimaka maka Wajen duba sunanka:

Bayan kunyi Download na Nyif da kuma wps office din, Sai kuyi install na wps din saiku bude shi, Sannan kuje folder da kuka ajiye nyif shortlist din, saiku danna akanta ku bude shi ta cikin wps din

Dakun bude zakuga jerin sunayen mutane dayawa, to saiku duba daga sama zakuga wajen Search saiku Rubuta Sunanku a wajen.

Nan ta ke zakuga sunanku ya bayyana inde kuna ciki, idan kuma bakuga sanan kuba to sai de kuyi hakuri sai wani lokacin idan an sake fitar da wani List din.

Sannan kuma idan kun duba zaku iya ganin sunan naku ya sama guda uku to karku damu duk wannan ba matsala bace insha Allah.

Allah ya bada sa’a ameen

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!