Loan & Support

Yadda Zakayi Sabuwar Register Na Tallafin P-Yes Batch 2

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Kamar de yadda kuka sani wannan wanu shiri ne da gomnatin nigeria ta sake fitar dashi domin tallafawa yan nigeria da tallafi na kudi, ta yadda zaku amfana da abubuwan da ake bayarwa na kudi ko na kayan aiki da sana,a.

Wannan tallafi na pyes abune da wasu suka cika tun a shekarar 2019 kuma a yanzu ma an sake bayar da damar cikawa ga wanda basu taba cikawaba.

Ga Abubuwan da ake bukata wajen Cike wannan tallafi na P-yes

  • Dole Mai nema ya kasance namiji ko mace kuma dan Najeriya
  • Dole ya kasance yana shekaru daga 18 zuwa 40
  • Dole ne ya kasance yana da daya daga cikin wadannan (National ID card,
  • International Passport, Voters Card- PVC)
  • Dole Mai nema ya samar da Mutun daya dazai sanya a karkashinsa don cancantar
  • samun fa’ida daga tsarin.
  • Dole mai Nema ya kasance zai iya tattaunawa da turanci ko daya daga cikin Yaren Nigeria
  • Dole ne mai nema ya ba da guaranto wanda zai fi dacewa ga al’umma ko
  • shugaban addini.
  • Dole mai Nema ya samu ikon tabbatar da amincewar wani jami’in karamar hukuma.

Domin Cikewa Saika danna Apply dake kasa👇

Apply here

idan ya bude saika shiga inda aka rubuta go to, saika zabi new Application saika cike dukkan abubuwan da aka bukata.

Allah ya bada Sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!