Loan & Support
Yadda Zaka Cike Sabon Tallafin Manoma
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Kamar de yadda kuka sani wannan tallafi na manoma tallafine da aka shiryashi ga yan nigeria wanda suke da sha,awar cikawa ta yadda za,a tallafa musu bayan an gama basu horo na tsawon sati hudu 4 akan harkar noma.na zamani sannan kuma a basu kudi.
Domin cike wannan tallafi Saika shiga Apply dake kasa
Apply here
Allah ya bada Sa’a