Loan & Support

Sanarwa ga Duk Wanda Yasan Ya Nemi Tallafin Nirsal Loan

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Ana sanar da wadanda Nirsal Microfinance bank suka aminci da rancen su wanda zai nuna cewa anyi approved din rancen su na COVID-19 loan, sai dai har yanzu ba’a sakar musu kudin ba ana bukatar mutum daya rubuta korafin sa ko wani abu daya shafi haka Dukkan mai wani korafi akan rancen da bankin Nirsal Microfinance ke bayarwa zai iya shiga link din domin rubuta korafin sa da harshin turanci, bayan mutum ya rubuta korafin sa yayi submit bankin Nirsal Microfinance zasu bashi reference number ya yi screenshot ya ajiye ta amfanin ta na zuwa idan bankin Nirsal sun duba korafin nashi

Domin shigar da korafin saika shiga link da yake kasa👇

Shigar da Korafi Anan

Allah ya bada sa’a

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!