Loan & Support
Yadda Zaku Samu Horo Tare da Tallafin ₦250’000 Daga Hukumar (NDE)
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Assalamu Alaikum warahamatullah Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na HikimaTv.
A yau nazo muku da bayani akan wani sabo tallafi daga hukumar NDE wanda zasu bayar horo, wato training sannan su bayar da tallafi na kimanin naira 250k zuwa 500k bayan an kammala training din.
Hukunar National Directorate of Employment (NDE) zasu tallafawa matasa a ƙalla dubu ɗaya a kowanne local government a Nigeria. Yayin da Zasu bada horo na tsowon wata 1,2,3 ko fiye da haka, Sannan su bayar da tallafin 250,000-500,000 ga kowanne matashi.
Domin Neman wannan tallafin saika Shiga Link dinnan dake kasa👇
Shiga Nan kayi Apply
Allah ya Taimaka