Loan & Support
Nmfb Complaint Form
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Barka da shigowa wannan bangare na Wajen da zaka kai korafin ka ga bankin Nirsal ta hanyar online ba tare da kaje branch ko bankinsu ba.
Domin shigar da kirashin saika shiga Link din da yake kasa👇
Nmfb Complaint Form
Bayan ka shiga Link din zakaga ya bude saika cike infomation dinka kamar yadda suka bukata, sannan saika shigar da korafin naka, wato complaint a box din da suka umarceka, bayan ka shiga saika danna Submit, shikkenan kw gama, saika Jira Respond daga karesu.
Allah ya bada Sa’a