Loan & Support
Yadda Zakayi Checking Na Nirsal Loan
Advertisement
Join Our Whatsapp Group
Domin dubawa ko kayi Nasarar samun wannan tallafi na Nirsal saika shiga Check da yake kasa domin dubawar
Shi de wannan tallafi na Nirsal Tallafi ne da gomnati take bayarwa a matsayin bashi wanda ake bada kimanin Naira 500’000 zuwa sama, wanda tuni de mutane da dama suka faracin gajiyar wannan shiri,
Domin duba matsayin bashin naka saika shiga check da yake kasa:
Check Nirsal here
Idan ya bude zakaga wajen da zaka sanya BVN dinka, saika shigar da bvn din naka, ka danna submit anan zakaga idan sun baka zakagani idan basu bakaga nan ma zaka gani.
Allah ya bada sa’a