Loan & Support

An Fara Biyan Tallafin Kudi na RRR

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai albarka hikimatv.

Idan baku mantaba a kwanakin baya na kawo muku bayani akan yadda zaku nemi tallafin kudi na RRR wanda gwamnati zata bayar da tallafi na kimanin naira 5000 na tsawon wata 6 wanda kowace jiha kowace local govenment, da kowace unguwa an fitar musu da nasu code din wanda zasu danna domin su shiga cikin tsarin.

Idan baka cikaba shiga nan: An Sake Bude Sabon Tallafin Naira 5000 Na RRR Wanda Za a Bayar Na Wata 6

To a yanzu haka sun fara biyan wannan kudin ga wadanda suka cika tsarin dan haka idan kasan ka cika, to daya yau zuwa kowane lokaci zaka iyajin alert,

Sannan kuma suna tura kimanin naira 30’000 zuwa 25’000 a maimakon 5000

Dan haka idan kasan ka cika to sai ka jira alert insha Allah zaka samu,

Ga screenshoot na shedar wadanda aka biya

Idan kuma baka cikaba, to har yanzu akwai damar cikawa, saika shiga link din dake kasa domin duba na jiharka
Shiga nan Yadda zaka cika tallafin kudi na RRR

ga bidiyon yadda zakuyi

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!