Loan & Support

Survival Fund Naci gaba da biyan kudi

Advertisement Join Our Whatsapp Group

Assalamu alaikum jama’a barkanmu da wannan lokaci sannunmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na hikimaTv.

Ayau gani tafe da magana akan Survival fund, kamar de yadda kuka sani survival fund wani tallafi ne da gomnati ta shiryashi wanda ake bada kimanin naira 30k har na tsawon wata uku wanda tun a baya mutane dayawa suka cike kuma suka fara samin nasu kudin, saide kuma wannan tsarin tsarine da dolw sai kana da CAC sannan zaka samu damar cikawa, amma kuma idan kana da CAC kana da damar da zaka sanya mutane 10 a karkashin kamfaninka, yayi da za,a bawa kowa naira 30k sau 3 kunga kenan 90’000 shikuma mai kamfani za,a bashi 50k x3= 150’000.

Tun a watannin baya aka fara biyan wannan kudi, amma kuma daga baya sai aka dena biya, to Alhamdulillahi a yanzu haka sunci gaba da biya dan haka ga hotuna nan daga kasa na shedar biyan da akayiwa wasu, dan haka idan kasan ka cika, kuma baka da wata matsala to, insha Allah kaima za,a biyaka

Sannan kuma akwai abun da nakeso naja hankali anan, kamar yadda aka fara biyan kudinnan, to yana dakyau ku kula sosai domin akwai bata gari da suke shiga cikin lamarin domin su damfari mutane dan haka sai a kula,

Sannan ga hotunan shedar biyan da akayi

WANNAN HOTON KUMA NA KASA SHINE IRIN SAKON DA YAN DAMFARA SUKE AIKAWA A MATSAYIN KUN SAMU SURVIVAL FUND, DAN HAKA SAI A KULA DAKYAU A KIYAYE

ga bidiyon yadda zakuyi

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisement
Back to top button
error: Alert: Content selection is disabled!!